Kalaman Hikima is a Books&Reference application developed by Suhailsen Technologies, but with the best Android emulator-LDPlayer, you can download and play Kalaman Hikima on your computer.
Running Kalaman Hikima on your computer allows you to browse clearly on a large screen, and controlling the application with a mouse and keyboard is much faster than using touchscreen, all while never having to worry about device battery issues.
With multi-instance and synchronization features, you can even run multiple applications and accounts on your PC.
And file sharing makes sharing images, videos, and files incredibly easy.
Download Kalaman Hikima and run it on your PC. Enjoy the large screen and high-definition quality on your PC!
Manhajar Kalaman Hikima tana kunshe da bangarori da yawa a cikin ta. Zaka samu dubannin gajerun maganganu da suka hada da hadisai, ayoyin Alqur’ani, Kalaman Hikima daga manyan malaman musulunci da sauran gajerun maganganu na fadakarwa, wa’azantarwa da tunatarwa akan addinin Musulunci. Duk domin dorawa a kafofin sada zumunci na zamani kamar Facebook, WhatsApp, Twitter, Instagram da sauransu.Manhajar tana da saukin amfani, domin zata nuna maka yanda zakayi amfani da ita a farkon budewa, kuma kaima idan kana da wani abun da kake so ka rubuta a ciki, akwai bangaren da zai baka damar ka rubuta cikin sauki
Hakika Annabi s.a.w ya kwadaita akan yada ilimi awaje da dama acikin Hadisan sa. (Idan Dan Adam ya rasu dukkan aiyukansa sun tsaya, amma banda abubuwa guda uku Sadaka mai gudana, ilimin da ka karantar dashi, Ko yaro na gari da zaiyi masa addua). Kuma ya kwadaita da isar da sakonsa da isar wa wanda baijiba abinda ya tabbata daga Annabi s.a.w
Annabi s.a.w yana cewa: Ku isar da sakona ko da aya guda ce.
Ibn Mubarak Allah yayi masa rahama yana cewa: “Ban san wani abu bayan Annabci mafi Falala da Matsayi da Daraja ga mutum ba,kamar Yada Ilimi””.
Ibnul Qayyim Allah yayi masa Rahama yace: “Yin kyauta da alkhairin yada ilimi shine mafi darajar matakin kyauta, kyàuta da yada Ilimi yafi alkhairi akan kyauta da yada dukiya,domin ilimi yafi dukiya daukaka).
Saboda haka sai a yada shi domin samun mafificin lada
